Harin ya afku ne a garin Al Sunut da ke jihar Kordofan ta Yamma. Rahotannin farko daga ofishin kare hakkin dan Adam na Majalisar Ɗinkin Duniya sun nuna cewa ana zargin sojojin Sudan da ƙaddamar da ...