Maryam mai shekara 14 na zaune a kofar gidansu bayan ta dawo daga makarantar allo, tana cike da burin sake komawa makarantar boko. "Ina matukar baƙin ciki saboda rashin zuwa makarantar boko tsawon ...