Ministan tattalin arziki na Jamus kana mataimakin shugaban gwamnati Robert Habeck ya nuna rashin goyon bayansa kan hana shigo da makamashi daga Rasha. Robert Habeck ya nuna rashin goyon bayan nasa ne ...